Min menu

Pages

ALAQA EPISODE 2 ORIGINAL ALI NUHU MOVIE FULL HD MP4

 ALAQA  EPISODE 2 ORIGINAL ALI NUHU MOVIE FULL HD MP4Shirin ALAQA kashi na farko ya tsaya ne a inda aka zo gidan Alhaji domin tafiya da dansa wanda ake zargin yayiwa wata yarinya fyade ya barta a dakin hotel.


Ga wadanda basu ga kashi na farko na shirin ALAQA ba ga kadan daga labarin film din gaba daya.


Sannan ku danna play domin kallon shirin kashi na farko, a kasa kuma zamu kawo muku kashi na biyu.


" Gari na wayewa masu aikin hotel sun shigo gyaran daki suka tsinci wata baiwar Allah cikin wani hali, an shayar da ita sannan an mata fyade...


Hakan ya saka kowa cikin rudani don babu kowa a dakin sai ita kadai sannan bata cikin hayyacinta balle ta yi wani bayani da zai nuna yadda ta tsinci kanta a wannan halin…..!


Wa ke da ALAQA da halin da yarinyar nan ta tsinci kanta?


Ku sauraremu yau a ALI NUHU Channel a kan YouTube da karfe 8pm na dare domin ci gaba da kallon wannan shiri mai suna ALAQA kashi na biyu.


Ku danna gunda aka rubuta Play video domin kallon shirin kashi na biyu daga zarar karfe takwas na dare tayi saboda ko kun danna yanzu bazaiyi ba saboda a premieres yake.


                             Play video
Comments