Min menu

Pages

Labarina Season 4 Episode 8 Saira MoviesLabarina Season 4 Episode 8 Saira MoviesLabarina season 4 episode 8, Kamar yadda shahararren kamfanin shirya fina finan hausa mai suna Saira Movies yasaba kawo shirin Labarina yau yazo da kashi na takwas cikin zango na hudu.

Labarina Season 4 Episode 8 zai cigaba da nuna yadda takaddama take gudana tsakanin Sumayya, Mahmoud, Baba Dan Audu, Lukman da sauransu, Sannan har yanzu masu kallon shirin labarin suna so susan yadda aka kwana akan maganar mutuwar Mahmoud.

Shirin yafaro daga labarin wata budurwa (Sumayya) mai tsanin hakuri da kuma tsoron Allah, Sumayya (Nafisat Abdullahi) tagamu da kalubale wanda masu bibiyar wannan shirin sun sansu.

A yanzu shirin yafi karkata wajen bada labarin wani mutum mai kwadayin abin duniya sosai wato Baba Dan Audu (Rabi'u Rikadawa) a wani bangaren akwai Pressido wanda wani hatsabibin matashi wanda yake takurawa rayuwar Sumayya.

Kukasance da Labarina Season 4 Episode 8 domin ganin wannan cakwakiya zata kasance daga kamfanin Saira Movies.

                         Play videoComments