Min menu

Pages

LABARINA SEASON 4 EPISODE 7

 LABARINA SEASON 4 EPISODE 7 ORIGINAL


Download labarina season 4 episode 7


Labarina shiri ne me dogon zango wato series film wanda kamfanin sairamovies suke gabatarwa duk ranar juma'a.


Suna haska shirin a tashar Arewa24 sannan kuma suna dorashi akan YouTube channel dinsu ta sairamovie.

Aminu saira shine ke bada umarnin shirin.

Shirin labarina ya dauki hankalin mutane sosai da sosai saboda anyi amfani da salo tare da basira wajen daukar shirin.

Sannan akwai jarumai masu basira da suke taka rawa cikin shirin kamar su sarkin waka, Nafisa Abdullahi, da sauransu.

Comments