Min menu

Pages

Yanzu Yanzu || An Kama wani mutum wanda Yayi Kokarin Sayarda Dan cikinsa Saboda ya sayi abinci a gidansa

 Yanzu Yanzu || An Kama wani mutum wanda Yayi Kokarin Sayarda Dan cikinsa Saboda  ya sayi abinci a gidansa
An Kama wani mutum da kunshe da dansa dan shekara 3 a cikin buhun shinkafa don sayarwa

A cewar majiyar Yola 24 'yan sanda  ne suka kama shi, inda mutumin ya ce yana da yara 8, yana son sayar da daya don ciyar da wasu bakwai da suka rage a gidan saboda bashi da kudin da zai iya ciyar dasu. 

"An kama shi kuma an sanyashi a ofishin 'yan sanda"

Comments