Min menu

Pages

Christiano Ronaldo scholarship a jam'iyar ecampus

 Christiano Ronaldo scholarship a jam'iyar ecampus
      Karatu kyauta a jami'ar ecampus

Ko kunsan dan wasan kwallon duniyar nan wato christiano Ronaldo ya sake fitar da sabuwar dama na tura mutane karatu kyauta a jami'ar ecampus.

Assalamu alaikum


Wata scholarship ce da dan wasan kwallon kasar Portugal mai bugawa club din Manchester united wasa wato christiano Ronaldo zai dauki nauyi


Mamallakin ballon D'or har sau biyar wato christiano Ronaldo ya sake sanar da wata sabuwar dama a shafinsa na social media ga duk wasu masu bukatar yin karatu kyauta a jami'ar ecampus.Ronaldo din dan kimanin shekaru 36, yace zai taimakawa mutane har kimanin 24 wanda aka tantance kuma suka cancanta na daga cikin daliban da suka gama makaranta domin su cika burinsu na mafarkin da suke na yin karatu a babbar makaranta, dan haka yake sanar da duk wasu dalibai dasu garzaya su cike wannan scholarship din..


Sannan yana kira da duk wasu dalibai da suke da burin yin karatu dasu karzaya su cike wannan scholarship din kafin ranar goma sha biyu ga wannan watan, sannan zanyi matukar farin ciki na ganin na taimaka muku kun cika burinku na karatu inji Ronaldo din.


Dan haka duk mai bukatar ya cike wannan scholarship din ga Link din da zai danna a can kasa gurin da aka rubuta ( nan)


Makarantar ecampus ko kuma nace ecampus jami'a ce dake kasar Italy wacce take daukar dalibai fiye da dubu talatin 30,000 wanda ake koyar da courses na degree wajen 40 daga bangarori da dama a cikin jami'ar wanda suka hadar da engineering, psychology,law, economics,da kuma arts.


Duk mai bukatar ya cike wannan makarantar ya danna nan.


Danna nan


Danna nan

Comments