Min menu

Pages

Indai har za'a Kama Nnamdi kanu to be kamata abar Fantami ba, cewar Aisha yesufu

 Indai har za'a Kama Nnamdi kanu to be kamata abar Fantami ba, cewar Aisha yesufu,Bekamata akama Wanda yake Neman Yancinsa ba Kuma abar wadanda suke goyon bayan Yan ta Adda ba,


Aisha yesufu tayi Wannan hirar ne da wakilin jaridar Sahara reporters inda tanuna tsatsan bacin ranta akan abinda takira Rashin hankali da Kuma take hakkin Dan adam,


Dama dai in baku manta ba wannan matar tayi kaurin suna wajen tada husuma

Comments

1 comment
Post a Comment

Post a Comment