Min menu

Pages

HADIZA GABON TA FITAR DA MIJIN DA ZATA AURA

 HADIZA GABON TA FITAR DA MIJIN DA ZATA AURAWasu rahotanni da suka shugo mana a safiyar yau na cewa, shahararriyar jarumar fina finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon ta fitar da mijin aure, rahotannin sun ce..


Ko mahaifina kasa ganeni yayi bayan daya ganni na koma fara

“Daya daga cikin jaruman wannan masana’anta ta Kannywood Hadiza Aliyu Gabon za ta angonce da mijinta mai suna Muhammad Abdullahi Allah ya sanya alkairi ya bada zaman lafiya..

Kanar yadda sanarwar ta ce, sai dai ba’a fadi lokacin da za ayi bikin ba, jarumar dai Hadiza Aliyu Gabon tana daya daga cikin fitattun jaruman da suka yi fice a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood.

Comments