Min menu

Pages

Duk wanda baici Jamb ba dakiki ne inji wani soja

 Duk wanda baici Jamb ba dakiki ne inji wani sojaWani soja ya soki tarin mutanen da suke ta korafi akan faduwar da akai a jarabawar Jamb ta bana inda yake cewa duk wani da baici Jamb din ba dakiki ne..

Ya kara da cewa itafa jarabawar canki canki ce kuma dole akwai amsar a cikin kowacce tambaya dan haka ya zaku fadi kuma kuzo kuna wasu maganganu.


Daga karshe duk wanda sukai karatu suna ci dan haka ku daina cewa an fadi tunda bakuyi karatun komai ba.

Comments