Min menu

Pages

Yanzu yanzu:- Sarkin Kano ya tsallake rijiya da baya

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya tsallake rijiya da bayaMai Martana Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da wasu da dama sun tsallake rijiya da baya, yayin da jirgin da suke ciki na Max ya samu matsala a sararin samaniya.


Lamarin ya auku ne mintuna goma sha faya bayan jirgin ya tashi sama, wani sashi na injin jirgin ya dena aiki, ina hakan ya haifar da rudani ga fasinjojin dake cikin jirgin.

Comments