Min menu

Pages

Babu wanda nake son aura a rayuwata sama da Malam Pantami

 Babu wanda nake son aura a rayuwata sama da Malam PantamiA rayuwata gaskiya bani da wanda nake so,zuciyata ke burin mallaka sama da Malam Pantami domin ina matukar kaunarsa.


Nabar abin a raina tsawon wani lokaci to amma naga zuciyata kan iya samun damuwa idan ban sanar da Duniya cewar ina kaunarsa ba.


Nayi bakin kokari na ganin na mallaki koda numbersa ne domin na sanar dashi halinda nake ciki amma ban samu ba.

Dan haka na yanke shawarar neman taimakon ku wanda yake da number sa ya taimaka amma bawai number Malam din zaiyi comment da ita ba tasa number zai ajiye ni kuma zan kirashi saiya taimaka yaban number.

Idan baka kamin fatan alkhairi tare da tura sako na har yaje inda ake so sakon yaje.


Comments