Min menu

Pages

Mun daina zuba ido muna gani ana zagin annabi Muhammadu ba a Duniya

 Baza mu kyale duk wani mai zagin annabi Muhammadu a doron kasa ba ko waye inji shugaban kasar pakistanDaga yanzu babu wanda zamu sake zubawa ido yana zagin annabi Muhammadu a gabanmu kuma mu kyaleshi ba inji shugaban kasar pakistan Imran khan


Muna sake fada da babbar murya bazamu lamunce ana zagin shugaban halitta annabi Muhammadu a doron duniya ba kuma mu kyale mai wannan zagin ba ko waye shi.


Muna iya sadaukar da komai namu akan shugaban halitta annabi Muhammadu dan haka mun daina bari wasu suna zaginsa a duniya.


Zamu dauki mataki mafi muni akan duk wata kasa ko wani mutum idan ya kuskura ya kuma zagin annabi Muhammadu ko waye shi.


Shugaban kasar pakistan shine yai wannan maganar a jiya inda yace daga yanzu mun daina lamunce wa ana zagin annabinmu kuma zamu dau mataki ga wanda ya kuma aikata hakan.


Shugaban kasar pakistan din Imran khan yace muna shirye da muyi fito na fito da duk wata kasa ko shugaban da ya sake zagar mana shugaba.


Hakika an sake samun wani shugaba wanda yazo da karfi mai kishin addinin musulunci.


Allah ka daukaka musulunci da musulmai

Comments