Min menu

Pages

Idan aka raba mutanen Nijeriya kashi hudu to kashi daya suna fama da tabin hankali inji wani professor

 Kashi daya bisa hudu na mutanen Nijeriya na fama da tabin hankaliWani farfesa yace cikin mutane guda hudu indai yan Nijeriya ne to za kaga daya daga cikinsu na fama da tabin hankali.


Yace abune mawuyaci idan ka tara mutane guda hudu daga cikin yan Nijeriya ace baka samu daya dauke da cutar tabin hankali ba.


Wannan maganar ta fito ne daga bakin wani masanin kiwon lafiya dake wata jami'a a ilorin mai suna Bamidele Omoyele.


Yace da wuya idan an tara mutum hudu cikin yan Nijeriya baka same su da matsalar kwakwalwa ba.


Dan haka idan aka raba kasar gida hudu to kashi daya daga cikin mutanen dake kasar na dauke ne da tabin hankali.


Gwamnan Zamfara ya sauke wani hakimi bisa zarginsa da laifin yiwa yan bindinga aiki

Comments