Min menu

Pages

 Maganin infectionDuk mai fama da matsalar infection zai hada wadannan abubuwan

Garin kanunfari

Madara ta ruwa ko nono

Za a samu garin kanunfari rabin karamin cokali a zuba a cikin karamin kofi na nono kona madara a garwaya sosai sannan asha sau daya tsawon kwana uku.


Comments