Min menu

Pages

Budurwa tace tana sha'awar manajan kamfanin da aka dauketa aiki

 Budurwa tace tana sha'awar manajan kamfanin da aka dauketa aiki hakan yasa aka koretaWata budurwa tayi kundunbala ta sanar da manajan kamfanin da aka dauketa aiki cewar tana sha'awar sa.


Wannan batun nata ya jawo maganganu da dama.


Wanda hakan yasa ta rasa aikinta a ranar farko.


Ta dubi manajan sannan tace gaskiya kanada kyau zan iya kebewa dakai?


Idan babu damuwa zan samu na zauna dakai domin kayi min a cewar budurwar.


Wannan shine yasa akai saurin korarta daga kamfanin tun a ranar farko.Comments