Min menu

Pages

labaran duniya

Wata budurwa ta fadi magana ga dan kwallon Nigeria Shehu Abdullahi saidai mutane sunce nasu ga laifinta ba
 Wata budurwa mai jini a jika kuma mai kyau ta fadi wata magana ga dan kwallon Nigeria.. Maganar ta jawo maganganu masu yawa a dandalin sada...
read more
Iyayen daliban da aka sace sun nemi gwamnatin kaduna ta amince su biya kudin fansa domin a sako yayansu
 Muna bukatar gwamnatin Kaduna ta amince da batun kudin fansa inji iyayen daliban da aka sace Iyayen daliban makarantar da aka sace na kadun...
read more
Jahohi goma da sukafi talauci a Nigeria
 Jihohi masu fama da talauci guda goma a Nijeriya Nijeriya kasa ce da Allah ya hore mata albarkatu da kuma sauran abubuwa na rayuwa kusan ko...
read more
Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su
  Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su   Dr Ahmad Abubakar Gumi yace bai ga d...
read more
Wata budurwa ta hada baki da sabon saurayinta sun kashe tsohon saurayinta akan wannan dalilin
 Wata budurwa ta kashe tsohon saurayinta. Al'amarin ya faru ne a jihar sokoto inda wata budurwa suka hada baki da sabon saurayinta suka ...
read more
Wasu manyan abubuwa da yankin yarabawa zasu rasa idan suka kuskura aka raba kasar nan
 Wasu abubuwa masu amfani da yan kabilar Yoruba zasu rasa idan suka kuskura aka ware su daga Nijeriya. Yan kabilar Yoruba sun dage su a dole...
read more
MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24
  MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24 Wata mata tsohuwar jami'a mai suna RONNI GOLDFARB a hukumar leken asirin tsaron duniya na Amu...
read more
Shugaban kasar kenya ba musulmi bane amma ya dakata da bayanin da yake da yaji ana kiran sallah
 Ya tsayar da bayaninsa saboda yaji ana kiran sallah duk da cewa shi ba musulmi bane Kalli bidiyon shugaban kasar kenya lokacin da ya dakata...
read more
Kishiyarta ta kone ta kurmus har lahira
 Kishi ko hauka? Kishiyarta ta kone ta kurmus har lahira. Wata kishiya ta aikata mummunan aiki kan amaryar da aka kawo mata a matsayin aboki...
read more
Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai
 Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai da sunan rikicin makiyaya. So suke su hada hausawa da fulani fada a arewa dan haka suke kunno wutar...
read more
Toh fa Abu Ya Girmama Fantami Yayi Kaca Kaca dasu Abduljabbar da Zazzaky Gameda Zagin Sahabbai
  Toh fa Abu Ya Girmama Fantami Yayi Kaca Kaca dasu Abduljabbar da Zazzaky Gameda Zagin Sahabbai 1. Yana daga cikin manyan alamu na bacewar...
read more
Buhari yace zai taimakawa janhuriyar Nijar wajen yaki da yan boko haram
 Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari yace zai taimakawa janhuriyar Nijar wajen yaki da yan boko haram. Sannan zai sake taimaka Nijar wa...
read more
Jahohi goma da sukafi kazanta a Nijeriya
 Jerin wasu jahohin guda goma da suka fi kazanta a Nijeriya. Kowa na bukatar zama ko rayuwa a guri mai kyau tare da tsafta domin jin dadi da...
read more
Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi
 Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi Wata mata mai suna Asifa Nkagolo ta cizge mazakutar mijinta Bashir Mukaire sabod...
read more
Za'a sake rabawa yan Nijeriya tallafin 30,000
An ciyo bashin dala biliyan daya domin a sake bewa masu kananan Sana'o'i rance. Wanda kusan kowa zai samu dubu talatin domin dogaro ...
read more
Babu Mai Daukar Abduljabbar Malami sai Jahili
  TABARGAZA  DA WUCE GONA DA IRIN NA  ABDULJABBAR KABARA (1) Abduljabbar kabara ya ce wai a cikin Bukhari Sayyaduna Umar R.T.A. ya shaqe wuy...
read more
Dalibar da yan boko haram suka sace shekarun baya basu saketa ba ta haihu a karo na biyu
 Dalibar makarantar Dapchi da yan boko haram suka sace tayi haihuwa ta biyu. Leah sheribu ta sake haihuwa ta biyu tare da yan boko haram. Sh...
read more
Za ayiwa yan Bindinga ruwan wuta
Za ayi ruwan wuta ga yan bindingar dake cikin daji. Daga karshe dai an yanke matsayar za ayiwa duk kan yan bindingar dake cikin daji ruwan w...
read more
Kwana biyu muka baka ko ka rage kudin siminti (cement) ko mu tattare duk kan wasu hanyoyi wata kungiya ta gargadi Dangote
 Ko ka rage kudin cement ko kuma mu hana safarar simintin a fadin kasar Nijeriya. Wata kungiya ta matasan kasar Nijeriya NISYA ta gargadi Da...
read more
Al'ummar kasar Tanzania sun fashe da kuka lokacin da za'a fice da gawar shugaban kasar su.
Cikin jimami talakawa dama yawancin yan kasar Tanzania sun fashe da kuka lokacin da aka zo ficewa da gawar shugaban kasar su daya rasu. Abin...
read more