Min menu

Pages

android

Kada ku kuskura ku bada kudin lefe sama da dubu dari masarautar Gumel ta gargadi mutanen masana'antar
Abdulraheem Tv 27 September 2021
  An kayyade kudin kayan lefe kada ya wuce dubu dari sannan an soke kudin mun gani muna so a masarautar Gumel da sauran wadannan abubuwan da...
read more
Zanfi maida hankali akan abincin dabbobi fiye dana mutane inji sabon ministan noma
Abdulraheem Tv 27 September 2021
 Zanfi maida hankali akan abincin dabbobi fiye dana mutane inji sabon ministan noma Sabon Ministan Harkokin Noma Mohammed Abubakar ya bayyan...
read more
Kuyi saurin rufe wadannan guraren a cikin setting na wayoyinku
Abdulraheem Tv 27 September 2021
 Kuyi saurin rufe wadannan guraren a cikin setting na wayoyinku Akwai gurare masu yawa daya kamata ku rufe su idan a bude suke a cikin wayoy...
read more
Tsananin Kyau Na Ya Sanya Maza Ke Guduna, Har Hanzu Bani Da Saurayi Cewar Hauwa
Abdulraheem Tv 26 September 2021
 Tsananin Kyau Na Ya Sanya Maza Ke Guduna, Har Hanzu Bani Da Saurayi Cewar Hauwa Budurwa ta shiga damuwa matuka, akan yadda samari ke gudunt...
read more
Hanyar da zaku gane masu tura muku fake alert idan sunzo shagon ku ko kuma gurin POS dinku
Abdulraheem Tv 25 September 2021
 Hanyar da zaku gane masu tura muku fake alert idan sunzo shagon ku ko kuma gurin POS dinku Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan loka...
read more
Duk me yin YouTube ya kamata yasan wannan garabasar
Abdulraheem Tv 22 September 2021
 Duk me yin YouTube ya kamata yasan wannan garabasar Ko kunsan YouTube zasu bawa masu amfani da manhajar tasu kyautar zunzurutun kudi har $ ...
read more
Ba Ni Da Buri Sama Da Auren Sheikh Isa Ali Pantami, Cewar Jaruma Hadiza Gabon
Abdulraheem Tv 21 September 2021
 Ba Ni Da Buri Sama Da Auren Sheikh Isa Ali Pantami, Cewar Jaruma Hadiza Gabon Jarumar fina-finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon ta bayyana...
read more
Bambancin dake tsakanin iphone 13 da kuma iphone 12
Abdulraheem Tv 19 September 2021
 Bambancin dake tsakanin iphone 13 da kuma iphone 12 Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya hakurin kasancewa tare damu? Hak...
read more
Yadda zaku iya amfani da wayoyin hannunku a matsayin remote na Tv din gidajenku
Abdulraheem Tv 18 September 2021
 Yadda zaku iya amfani da wayoyin hannunku a matsayin remote na Tv din gidajenku A wasu gidajen akan yawan rasa remote na Tv saboda yara sun...
read more
Gargadi ga duk masu amfani da manhajar Google chrome
Abdulraheem Tv 17 September 2021
 Gargadi ga duk masu amfani da manhajar Google chrome Ga wata sanarwa ko kuma gargadi ga duk masu amfani da manhajar Google chrome, kamfanin...
read more
Cikakken bidiyon bayani da faduwar Abdulrahid Bawa shugaban EFCC
Abdulraheem Tv 17 September 2021
 Wannan shine cikakken bidiyon
read more
 Hanyar da zaku samu dollar dari cikin dan kankanin lokaci
Abdulraheem Tv 16 September 2021
 Hanyar da zaku samu dollar dari cikin dan kankanin lokaci A matsayin ku na yan Nigeria kuma matasa ko kunsan akwai hanyar da zaku bi ku had...
read more
Kwanan nan WhatsApp zai fara goge rubutun mutane da kansa
Abdulraheem Tv 14 September 2021
 Kwanan nan WhatsApp zai fara goge rubutun mutane da kansa Komai yanzu sake inganta shi ake dan haka manhajar  WhatsApp ma ta fito da wani s...
read more
IZZAR SO EPISODE 59 ORIGINAL
Abdulraheem Tv 12 September 2021
       IZZAR SO EPISODE 59 ORIGINAL                           Play video            
read more
Shaikh Kabiru Gombe, Ya yi Allah wadai da Muazu magaji, kan ƙaryar da ya shirga Masa
Abdulraheem Tv 10 September 2021
Shaikh Kabiru Gombe, Ya yi Allah wadai da Muazu magaji, kan ƙaryar da ya shirga Masa Assalamu'alaikum  Ni Muhammad Kabir Haruna Gombe, n...
read more
Kuyi gaggawar goge wadannan apps din idan har kuna dasu a wayoyinku..
Abdulraheem Tv 09 September 2021
 Kuyi gaggawar goge wadannan apps din idan har kuna dasu a wayoyinku.. Assalamu alaikum yan uwa da fatan kuna lafiya. A yau munzo muku da wa...
read more
GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA DAKATAR DA TUƘA BABURA DAGA ƘARFE (9) NA DARE:-
Abdulraheem Tv 08 September 2021
 GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA DAKATAR DA TUƘA BABURA DAGA ƘARFE (9) NA DARE:- Gwamnatin Jihar Jigawa, ƙarƙashin jagorancin gwamna Muhammad Bada...
read more
Ka sake ni, kuma ka biyani Naira Biliyan 5 saboda take hakkina — Nnamdi Kanu ya gayawa Buhari
Abdulraheem Tv 07 September 2021
 Ka sake ni, kuma ka biyani Naira Biliyan 5 saboda take hakkina — Nnamdi Kanu ya gayawa Buhari Daga Wakilin Dimokradiyya Usman Salisu Gurbin...
read more
Mai Kudin Duniya Jeff Bezos Ya Gano Maganin Dake Hana Tsufa
Abdulraheem Tv 07 September 2021
 Mai Kudin Duniya Jeff Bezos Ya Gano Maganin Dake Hana Tsufa  Fitaccen attajiri dan kasar Amurka Jeff Bezos wanda aka ce yafi kowa kudi a du...
read more
Za a tafka ruwan saman da ba'a taba yin irinsa ba yau a arewacin Nigeria tare da iska mai karfi.
Abdulraheem Tv 07 September 2021
Za a tafka ruwan saman da ba'a taba yin irinsa ba yau a arewacin Nigeria tare da iska mai karfi. Hukumar kula da sararin samaniyar Najer...
read more