Min menu

Pages

Kaduna Abuja Road Video: Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Ta'addanci

Kaduna Abuja Road Video: Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Ta'addanci

A jiya lahadi 21 November 2021 akayi wani rashin imani a hanyar Kaduna Zuwa Abuja, Inda masu garkuwa da mutane suka sace matafiya dadama da kuna kashe wasu domin neman kudin fansa.

Wannan ta'addanci dai ya ritsa da mutane dayawa, saboda an dauki tsawon lokaci ba a saci mutane akan hanyar ba shiyasa barayin suka tare mutane dadama.

A wani video daza kukalla zaku ga yadda aka kashe bayin Allah kuma aka bar motocin su cikin daji, wasu kuma barayin tayar motarsu suka harba sukaje sukayi hatsari suka fada cikin duwatsu.

Kaduna Abuja Road Kidnapping Video 

Acikin wannan ta'addanci daya faru an kashe wani wanda yataba neman kujerar gwabnan jahar Zamfara mai suna Sagir Hamidu,

 Akalla dai za a iya cewa wannan ta'addanci yayi muni dayawa kuma har zuwa yanzu ba a san adadin mutanen da suka rasa rayuwar su ba da kuma wanda akayi awun gaba dasu.


Comments