Min menu

Pages

Wani saurayi ya rataye kansa saboda budurwarsa ta auri wani bashi ba

 Wani saurayi ya rataye kansa saboda budurwarsa ta auri wani bashi ba..


Amarya ta mutu ana tsaka da bikinta saidai an maye gunta da kanwarta

Wani abin kaico ko abin mamaki ya faru a jihar Nasarawa ta Nijeriya inda wani Matashi ya koma jeji ya saka igiya a jikin wata bishiya ya rataye kansa saboda yaji labarin budurwar da yake so zata auri wani..


Al'amarin ya bada mamaki matuka a gun mutanen da suka samu labarin mutuwar saurayin wanda hakan ya faru sanadiyyar rataye kansa da yayi..


Ciwon so yana yawan sanya mutane yanke hukunci cikin fushi wanda daga karshe sai abin ya koma dana sani marar amfani..


Wannan saurayin dai gashi ya kashe kansa saboda mace wanda ita kuma yanzu zata je ta aure wani..

Comments