Min menu

Pages

Jerin azzaluman shugabanni guda hudu da aka taba yi a tarihi

 Jerin azzaluman shugabanni guda hudu da aka taba yi a tarihi.


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da haduwa daku cikin wannan zauren, sannu da kasancewar ku tare damu cikin wannan shirin.


Hakika muna jin dadin kasancewar ku tare damu wannan yana daga cikin abubuwan da suke birgemu sosai dan haka muke yin bincike bakin iyawarmu muga mun kawo muku labarai kala kala da zasu nishadantar daku.


Yau cikin shirin namu munzo muku ne da jerin suna wasu shugabanni da aka bayyana zaluncin su a duniya kuma sune aka fitar dasu a jerin azzaluman shugabanni.


Sunyi mulki cikin zalunci da fin karfi tare da danne talakawan da basu da karfi.


Dan haka kai tsaye muje cikin bayanin domin muga sunan wadannan shugabanni


√  Idi Amin :-  Shugaban kasar Uganda ne zamanin mulkin soja wanda ya mulki kasar a shekarar 1971 zuwa 1979 ana sanya shi cikin jerin azzaluman shugabanni a tarihin duniya wanda suka kashe tarin al'umma.

A zamanin mulkin sa an kashe mutane sama da 300,000 wanda basu ji ba basu gani ba.



√ Vlad Impaler :- Shima wani shugaba ne da ya aikata zalunci a mulkinsa dan haka ya fito a jerin azzaluman shugabanni



√ Joseph Stalin :- Idan za kubi tarihi kuji zaluncin da wannan mutumin ya aikata a tsawon mulkinsa abin zai baku mamaki dan haka aka ayyana sunansa cikin jerin azzaluman shugabanni.



√ Adolf Hitler:- Kowa cikin mutane na wannan zamanin yasan waye Hitler, wani shugaban kasa ne daya kashe dumbin rayukan mutane wadanda basu ji ba basu gani ba idan zaku bincika tarihi za kuga dumbin zaluncin daya aikata a doron kasa wanda yasa ake labarin sa



Comments

1 comment
Post a Comment

Post a Comment